Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tasirin bunkasar noma hade da kiwo a zamanance kan tattalin arziki

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka yayi tattaki zuwa jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, inda ya duba bunkasar noma hade da kiwo a zamance, ciki har da noman zamani da ake yi a rufaffen fili, da kuma sarrafa takin zamani. 

Noma da kiwon zamani a Najeriya
Noma da kiwon zamani a Najeriya © RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.