Muhallinka Rayuwarka
Yadda Najeriya ta gaza mutunta yarjejeniyar Malabo da ke fatan ceto harkar Noma
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:27
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare Nasiiru Sani, kamar yadda aka saba ya kan tabo batutuwan da suka shafi Noma da Kiwo ko kuma sauyi da dumamar yanayi, inda a wannan makon shirin ya tabo taron masana harkokin Noma a Najeriya, game da yarjejeniyar Malabo da ta bukaci sanya kashi 10 na kasafin kudin kasashen Afrika a fannonin aikin noma.