Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yadda manoman da ambaliyar ruwa ta shafa ke jiran Inshora a jihar Neja

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka rayuwarka tare da Nasiru Sani da ke mayar da hankali kan sauyi ko kuma dumamar yanayi, a wannan makon shirin  ya mayar da hankali kan Inshorar a Manoma a jihar Neja ta Najeriya, bayan ambaliyar da ta lalata tarin gidaje da gonaki a jihohin arewacin kasar yankin da al'ummar mazauna karkara suka dogara kacokan ga sana'ar ta noma.   

Wasu manoman shinkafa a jihar Bauchi ta Najeriya.
Wasu manoman shinkafa a jihar Bauchi ta Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.