Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 285(Tasirin tiyatar sauya halitta ga mata)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata a wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan yadda mata suka rungumi dabi'ar tiyatar sauya halitta wadda masana ke ganin ta na haddasa cutar damuwa. 

tsarin tiyatar sauya halitta na ci gaba da samun karubuwa a sassan Duniya.
tsarin tiyatar sauya halitta na ci gaba da samun karubuwa a sassan Duniya. AFP - LAURA BROWN
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.