Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 307 (Yadda ake takaita tazarar iyali ga mata)

Wallafawa ranar:

Shirin rayuwata na wannan rana ya yi dubi kan yadda ake daukar matakin takaita tsarin tazarar iyali ga mata kadai duk da cewa hatta maza za su iya yin allurar don kange su daga bayar da ciki.

Kwayoyin tazarar Iyali.
Kwayoyin tazarar Iyali. Getty Images/BSIP/Contributeur
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.