Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 390 ( Kalubalen rashin iya girki ga matan aure)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan yadda ya kamata mata su rika girki a gidan mazajensu, tare da bankado kalubalen da rashin iya girki ke haifarwa ga Auratayya. Ayi saurare Lafiya.

Tarin mata na fuskantar kalubale a gidajen mazajensu saboda rashin iya girki.
Tarin mata na fuskantar kalubale a gidajen mazajensu saboda rashin iya girki. © South China Morning Post via Get - South China Morning Post
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.