Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 395 ( girke-girken da mata ke yi a cikin watan Ramadan)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali kan irin girke-girken da mata kan yi a lokacin azumin watan Ramadana, kama daga shan ruwa da kuma buda baki. Ayi saurare Lafiya.

Misalin irin hidimar girke-girken da mata ke yi a gidajensu yayin azumin watan Ramadan.
Misalin irin hidimar girke-girken da mata ke yi a gidajensu yayin azumin watan Ramadan. © The Muslim Times
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.