Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 427 (Kalubalen hana yara mata zuwa makaranta)

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali kan kalubalen hana yara mata karatu da yadda matsalar ke shafar al'umma baki daya da kuma yadda za a magance wannan matsala. Ayi saurare Lafiya.

Dalibai yara mata a Jamhuriyar Nijar
Dalibai yara mata a Jamhuriyar Nijar © UNICEF Niger
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.