Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 455 (Yadda Mata ke shirye-shiryen bikin sallar layya)

Wallafawa ranar:

Sallan layya daya ce daga cikin bukuwan da al’umman musulmi ke gudanarwa a duniya, toh saidai a shekarar bana al’umma na kokawa kan yadda zata riske su cikin halin matsin rayuwa. Da haka shirin rayuwata na wannan rana ya yada zango a Falgoren Daji, wata riga a karamar hukumar Doguwa ta jihar kano a Najeriya inda Funlani da ke rayuwa a yankin ke shirye-shiryen tunkarar bikin Sallar ba tare da kawo sauyi ga yadda suka saba ba.

Wasu Mata.
Wasu Mata. AFP - THOMAS COEX,-
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.