Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 458( Yadda matsalar yunwa ke barazana ga rayuwar mata)

Wallafawa ranar:

Shirin na Rayuwata a yau Laraba, ya yi duba kan gargadin da Majalisar Dinkin Duniya ke ci ga da yi dangane da matsalar yunwar da ke yiwa kasashe da dama barazana, galibi mata masu juna biyu da masu shayarwa baya ga kananan yara da matsalar ta yunwa ko kuma kamfar abinci za ta fi yiwa illa.

Wasu 'yan Najeriya da rikicin Bokok Haram ya raba da muhallansu a yankin arewa maso yammacin kasar.
Wasu 'yan Najeriya da rikicin Bokok Haram ya raba da muhallansu a yankin arewa maso yammacin kasar. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.