Rayuwata kashi na 537 (Shirin gwamnatin Nijar na yaki da talauci)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
A yau shirin zai duba tsarin da Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yi a fanninyaki da talauci ta hanyar taimakawa iyalai masu karamin karfi inda ta ware makudan kudade don rage radadin talaucin da suka tsinci kansu a ciki sakamakon cutar Corona da hauhawar farashin abinci.
Karkashin wannan shiri iyalai dubu 3500 a jihar Maradi dake jamhuriyar Nijar ne zasu amfana cikin kudin CEFA jika 15 da gwamnatin Kasar ta shirya rabawa duk wata, kuma a tsawon shekaru biyu dan yayewa iyalai halin matsi da suke ciki.
Kazalika bayanai sun nuna iyaye mata ne za a dinga baiwa kudaden a hannunsu ba mazaje ba, ko yaya alummar jamhuriyar nijar suka yi maraba da wannan sabon tallafi?
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu