Isa ga babban shafi
Rayuwata

Alamun dawowar dabi'ar karatu tsakanin yara bayan samun matasan Marubuta

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim a wannan rana ya yi duba ne kan  yadda ci gaban zamani, da bangare kimiyya da fasaha ke neman shafar salon tafiyar da karatun yara a makarantu, da kuma tarbiyyarsu a cikin gida. Duk da ci gaban da na’ura mai kwakwalwa ta kawo a duniya, akwai dimbin kalubale da ke tattare da yin dogaro da ita 100 bisa 100 na tsawon lokaci, abinda ya sa tuni masana ke kiraye a kai, musamman a kan abin da ya shafi ilimantar da yara a makarantu. 

Akwai dai fargabar dakushewar dabi'ar ta karatu tsakanin matasan wannan zamani.
Akwai dai fargabar dakushewar dabi'ar ta karatu tsakanin matasan wannan zamani. © RFI/Ollia Horton
Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.