Isa ga babban shafi
Rayuwata

Me yasa wasu iyaye maza basa son tsawatarwa 'ya'yansu?

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba yadda wasu iyaye mazza basa bawa matansu hadin kai wajen kula da tarbiyyar yaransu.

Wasu yara yayin tsallake wani yanki da ambaliyar ruwa ta mamaye a Yamai babban birnin jamhuriyar Nijar.
Wasu yara yayin tsallake wani yanki da ambaliyar ruwa ta mamaye a Yamai babban birnin jamhuriyar Nijar. ASSOCIATED PRESS - REBECCA BLACKWELL
Talla

Wannan na zuwa ne, daidai lokacin da kungiyoyin al'umma ke ci gaba da wayar da kan iyaye, kan yadda za su rika yin tsayin daka wajen kula da dabi'un yaransu, da kuma sanya su akan hanya.

Sai dai iyaye da dama sun koka bisa yadda suke samun sabani da mazajensu, idan aka zo da batun tsawatarwa yara.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.