Kafafen sada zumunta irin su facebook, tik tok, watsapp, Instagram, da X, Wasu hanyoyi ne da alumma musamman matasa kan yi dandazo wajen tattaunawa ko samun bayanai da isar da Sako.
Talla
Kazalika kamar yadda ake koyon abubuwa masu kyau na cigaba, haka ma tarbiya ke gurbata ta wadannan kafafen, dalilin da ya sa hukumomi ke kira a cigaba da wayar da kan mutane, musamman yara masu tasowa, su tsarkake hanyoyin amfani da wadannan shafukan.
Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu