Isa ga babban shafi
Siyasar Najeriya

Kananan jam'iyyu sun yi tasiri a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Siyasar Najeriya na wannnan mako tare da Rukayya Abbba Kabara ya tattauna akan zaben shugabancin Najeriya da na 'yan majalisun dokokin kasar, inda sabbin jam'iyyu suka  yi wa manya bazata wajen samun yawan kuri'u da kuma lashe kujerun majalisun dokokin kasar da dama.

Zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu, tare da shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmoud Yakubu, rike da  takardar shaidar lashe zaben shugabancin kasar da aka yi  a ranar 25 ga 
 watan Fabarairu a Abuja, a ranar 1 ga Maris 2023.
Zababben shugaban Najeriya Bola Tinubu, tare da shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmoud Yakubu, rike da takardar shaidar lashe zaben shugabancin kasar da aka yi a ranar 25 ga watan Fabarairu a Abuja, a ranar 1 ga Maris 2023. AP - Ben Curtis
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.