Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Yadda hukumomin kasashe ke datse kafofin sada zumunta na zamani

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin Tambaya da Amsa zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da yadda hukumomi ke datse kafar sada zumunta idan ba sa so su yi aiki a kasashensu

Alamomin kamfanonin sada zumunta na Twitter and Facebook.
Alamomin kamfanonin sada zumunta na Twitter and Facebook. Denis Charlet AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.