Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsar tambaya kan tsawon lokacin da ake dauka kafin tona rijiyar Mai

Wallafawa ranar:

Kamar kowanne mako shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga cikin masu sauraronmu, kuma daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, har da wadda ke neman bayani a kan tsawon lokacin da ake dauka wajen hakar rijiyar man fetur, da kuma inda aka kwana a game da danyen man da aka ce an gano a arewacin Najeriya. Sai ku biyo mu.

Aikin hakar rijiyar man fetur.
Aikin hakar rijiyar man fetur. AFP - PAUL RATJE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.