Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin mutumin da ke cin ƙarfe kamar abinci daga Rfi hausa

Wallafawa ranar:

Shirin ‘Tambaya Da Amsa’ tare da Michael Kuduson, daga sashen Hausa na Radio France Internationale RFI zai bayar da amsa daga cikin wasu tambayoyin masu saurare.Tarihin mutumin nan MICHEL LOTITO wanda aka ce yana cin ƙarfe kamar abinci. Shin da gaske ne yana cin ƙarfe? Kuma da gaske ya cinye jirgin sama guda da wasu kekuna? Ya matsayin wannan abin a likitance?

Dutse na baƙin ƙarfe da aka ƙone
Dutse na baƙin ƙarfe da aka ƙone sgmb.univ-rennes1.fr
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.