Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin sarkin Lafiyar Baribari na jihar Nasarawa Alh. Sidi Bage

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya kawo muku wasu daga cikin tambayoyi da wasu masu sauraron mu suka nemi karin bayani, ciki harda tarihin sarkin Lafiyar Baribari dake jihar Nasarawa a Najeriya, Alhaji Sidi Bage Mohammed. Sai kuma batun matsalar tattalin arzikin kasar Ghana.

Mai Martaba Sarkin Lafia, Alhaji Sidi Bage Muhammad Na Daya, sarkin Lafia na 17.
Mai Martaba Sarkin Lafia, Alhaji Sidi Bage Muhammad Na Daya, sarkin Lafia na 17. RFI/Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.