Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Karin bayani kan karya darajar kudin kasa da gwamnatoti ke yi

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan abin da ake nufi da karya darajar kudin kasa da gwamnatoti ke yi lokaci zuwa lokaci. 

Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi
Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi © dailytrust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.