Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Tarihin Afirka' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tattauna tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.

Lokacin da aka kama Patrice Lumumba, a watan Disambar 1960.
Lokacin da aka kama Patrice Lumumba, a watan Disambar 1960. © Getty Images/Bettmann Archive/Bettmann
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.