Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8

Wallafawa ranar:

Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.

Jerry Rawlings tsohon shugaban kasar Ghana a shekarar 1980.
Jerry Rawlings tsohon shugaban kasar Ghana a shekarar 1980. Gamma-Rapho via Getty Images - Daniel SIMON
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.