Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan takunkumin Rasha ga jami'an Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:32
Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Mahaman Salissou Hamissou ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda Rasha ta haramta wa shugaban Amurka Joe Biden da wasu manyan jami’an gwamnatinsa shiga cikin kasarta, a wani mataki na ramuwar gayya kan takunkuman da Amurka ta sanya mata saboda rikicin Ukraine.