Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda matsalar tsaro ke karuwa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:00
Shirin ra'ayoyin Masu Sauraro na wanna rana tare da Khamis Saleh, ya tattauna ne a kan, yadda matsalar tsaro a yankin Arewacin Najeriya ke cigaba da daukar wani sabon salo, musamman yadda ‘yan bindiga suka kai hari kan jirgin kasa da ke zirga-zirga a tsakanin Abuja zuwa Kaduna, lamarin da yayi sanadiyar asarar rai da kuma yin garkuwa da wasu.
Talla
Sai a latsa alamar sautin da ke sama daga bangaren hagu domin sauraron shirin na Ra'ayoyin ku masu sauraro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu