Ra'ayin masu sauraro: Kan karbe ikon kasar Mali da sojoji suka yi
Wallafawa ranar:
Ranar 18 ga watan Agustan 2022 ne, shekaru biyu kenan cur da sojoji suka hambarar da gwamnatin farar hula da ke karkashin jagorancin Ibrahim Boubacar Keita, a daidai lokacin da kasar ke fama da matsalar tsaro da kuma hare-hare daga kungiyoyin ta’addanci.
Wannan juyin mulki dai ya haddasa wa Mali fushin daga kasashen duniya, tare da daukar matakai daban daban da suka hada da takunkumai da kuma hana kasar taka rawa a cikin wasu kungiyoyin kasa da kasa.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Halima Sani Jumare ta shirya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu