Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan taron ministocin lafiya na kasashen Afirka a kasar Togo

Wallafawa ranar:

Ministocin lafiyar kasashen Afirka yanzu haka na gudanar da wani taro a Lome na kasar Togo, inda suke nazarin akan batutuwan da suka shafi lafiya a shekarar da ta gabata, domin lalubo hanyar shawon kan su.

Kasashen dai na kokarin shawo kan matsalolin cutuka masu yaduwa
Kasashen dai na kokarin shawo kan matsalolin cutuka masu yaduwa REUTERS - POOL
Talla

Taron na zuwa ne a daidai lokacin da nahiyar ke tunkarar matsalar annobar Covid19 da kuma cutar kyandar biri.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Halima sani Jumare ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.