Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Mutane miliyan 50 na rayuwa karkashin bautarwar zamani

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan wani raahoton Majalisar Dinkin Duniya da ke cewa, akalla mutane milyan 50 ne ke rayuwa a karkashin wani salon bauta na zamani a sassan duniya.

Wahalar da kananan yaraa, nau'i ne na bautar da su a zamanance
Wahalar da kananan yaraa, nau'i ne na bautar da su a zamanance AP - Brian Inganga
Talla

Rahoton ya ce mata da kananan yara ne suka fi fuskantar ukuba a karkashin wannan sabon salo na bauta, da suka hada da auren dole, yin aiki na tsawon awanni ba tare da mutunta ka’idojin kwadago na duniya ba, yayin da ake tilasta wa wasu shiga karuwanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.