Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa kan kafa 'yan sandan jihohin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan matakin gwamnonin arewacin Najeriya na bayyana goyan bayansu ga shirin kafa rundunar ‘Yan Sandan Jihohi domin tinkarar matsalar tsaron da ta addabi yankinsu.

S Martin/Flickr
Talla

Shugaban gwamnonin arewacin kasar Simon Lalong ya sanar da amincewar bayan taron da gwamnonin suka yi da Sarakunan gargajiyan da ke yankin, bayan da aka share tsawon lokaci gwamnoni daga sauran yankunan kasar na yin kira da a bai wa jihohi damar kafa wannan runduna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.