Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa kan taron MDD karo na 77

Wallafawa ranar:

An bude Zaman Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 77, wanda ke bai wa shugabannin kasashe damar gabatar da jawabi dangane da halin da duniya ke ciki tare da shawarwari don tinkarar matsalolin da ake fuskanta.

Zauren Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na Amurka.
Zauren Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York na Amurka. AP - John Minchillo
Talla

Taron na bana na zuwa ne a daidai lokacin da ake fuskantar karuwar yake-yake, rabuwar kawuna tsakanin manyan kasashe da kuma matsalar tattalin arziki.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.