Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan yadda yunwa ta addabi 'yan Najeriya miliyan 25
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:23
Wata cibiyar bincike kan bunkasa abinci mai gina jiki a Najeriya ta ce, akalla ‘yan Najeriya miliyan 25 ne ke fama da yunwa, yayin da miliyan 9.3 ke fama da matsanancin karancin abinci, a daidai lokacin da tashe-tashen hankula da ayyukan ta’addanci suka addabi sassan kasar.
Talla
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu