Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan yadda INEC ta tsara yakin neman zaben 2023 a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:27
A yau Laraba jam’iyyun siyasar Najeriya ke fara yakin neman zabe da zummar neman kuri’u a zaben 2023 mai tafe, yayin da Hukumar Zaben Kasar ta INEC ta gana da shugabannin addinai domin janyo hankalinsu wajen ganin sun fadakar da jama’a kan yadda za a kaucewa tashe-tashen hankula.
Talla
Shugabannin addinan sun bukaci yan takara da su ja kunnen magoya bayansu domin kauce wa kalamun batanci ko kuma tunziri.
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu