Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan dokar bai wa kananan hukumomi 'yancin cin gashin kai a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:12
Watanni 6 bayan da aka gabatar musu da ita, kawo yanzu 11 daga ciikin jihohi 36 ne suka amince da dokar bai wa kananan hukumomin ‘yancin cin gashin kansu a Najeriya.
Talla
Jihohi 25, sun ce ba za su amince da batun bai wa kananan hukumomin ‘yancin cin ganshin kansu ba har sai an gabatar musu da dokar da kafa ‘yan sandan jihohi da kuma wadda ke bai wa bangaren shari’a karin ‘yanci.
Latsa alamar sauti domin sauraron hauwa Muhammad cikin shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu