Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan ranar yaki da cin zarafin 'yan jarida ta duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:00
A shekara ta 2013 ne MDD ta sanar da kebe ranar 2 ga watan Nuwambar kowace shekara don kawo karshen cin zarafin da ake yi wa ‘yan jaridu a sassan duniya.
Talla
Alkalumma na nuni da cewa daga shekara ta 2006 zuwa 2020, akalla ‘yan jaridu dubu 1 da 200 ne suka rasa rayukansu lokacin da suke gudanar da ayyukansu.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu