Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan ranar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta duniya

Wallafawa ranar:

Lura da yadda cutar HIV mai karya garkuwar jikin dan adam ke ci gaba da kasancewa barazana ga sha’anin kiwon lafiya, wannan ya sa Hukumar Lafiya ta Duniya ta kebe ranar 1 ga watan disambar kowace shekara domin wayar da kn jama’a dangane da yadda za a yaki wannan cuta.

Cutar dai na ci gaba da yaduwa, musamman a matalautan kasashe
Cutar dai na ci gaba da yaduwa, musamman a matalautan kasashe AP - Aijaz Rahi
Talla

Kwayar cutar wadda aka tabbatar da ita a kimiyance tun a 1981, kawo yanzu ta harbi mutane sama da milyan 33, yayin da ta yi sanadiyyar mutuwar wasu fiye da milyan 25 a sassan duniya.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.