Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan faduwar darajar kudin Najeriya Naira
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:44
Sakamakon faduwar darajar takarardar kudin Najeriya wato Naira, yanzu haka bashin kasashe da kuma cibiyoyin bayar da lamuni na ketare ya karu da akalla naira triliyan 9.
Talla
Alkaluma dai na nuni da cewa daga naira 196 matsayin dala daya a shekara ta 2015, a yanzu ana sayar da dala daya ne a kan Naira 414 a hukumance.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu