Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan rahoton kisan mutane sama da 9,000 a Yammacin Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:51
Rahoton hadin-gwiwa da wasu kungiyoyin kare hakkin dan adam suka fitar na nuni da cewa sama da mutane dubu 9 da 800 ne aka kashe ba tare da sun aikata wani laifi ba a cikin shekara ta 2021 a yankin Yammacin Afirka.
Talla
Rahoton, wanda aka fitar 10 ga watan disamba da ke matsayin ranar kare hakkin dan adam a duniya, ya bayyana Najeriya, Nijar da kuma jamhuriyar Benin a matsayin wadanda aka fi cin zarafin dan adam a cikinsu.
Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu