Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan yaduwar jabun kudade a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kasa da mako daya da Babban Bankin Najeriya ya fitar sabin takardun kudin Naira, yanzu haka wasu bayanai na cewa an fara samun irin wadannan kudade na jabu da ke yawo a hannayen jama’a.

Sabbin kudaden Najeriya.
Sabbin kudaden Najeriya. © Bashir Ahmad
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Haua Muhammad cikin shirin da ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.