Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan yadda aka yi bankwana da shekarar 2022 a sassan duniya

Wallafawa ranar:

Shekara ta 2022 ta kawo katshe tare da shiga sabuwar shekara ta 2023.Tabbas, wannan lokaci na yin waiwaye abin da hausawa ke cewa adon tafiya dangane da abubuwan da suka fara a bara, tare da bayyana fata nigari a game da wannan sabuwar shekara.

Australia ce kasa ta farko da ta fara shiga sabuwar shekarar 2023 a duniya
Australia ce kasa ta farko da ta fara shiga sabuwar shekarar 2023 a duniya © Bianca De Marchi / AP
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.