Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan wadatar sabbin kudaden Naira a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne gaame da yadda babban bankin Najeriya CBN ya zargi bankunan kasuwanci na kasar da kin bai wa jama’a sabbin kudaden Naira don janye tsoffi kamar dai yadda aka shata nan zuwa ranar 31 ga wannan wata na janairu. 

Sabbin kudaden Najeriya.
Sabbin kudaden Najeriya. © Bashir Ahmad
Talla

Yayin da CBN ya bukaci jama’a da su daina karbar tsoffin kudade a cikin bankuna, wasu kuwa na zargin jami’an bankuna da karbar na goro ne kafin su amince su canza wa mutane tsoffin kudaden.  

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.