Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan yunkurin Canada a samar da zaman lafiya a Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana tare da Hauwa Mohammed ya tattauna ne kan yunkurin Canada na shiga tsakani domin samar da zaman lafiya a Kamaru da ke fama da rikicin 'yan aware.

Shugaban Kamaru, Paul Biya
Shugaban Kamaru, Paul Biya © Ludovic Marin / AFP
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.