Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan tsawaita wa'adin 'yan sandan Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar Kula da aikin dan Sanda a Najeriya ta ce sam ba ta goyon bayan tsawaita wa’adin aikin jami’an da shekarunsu suka kai na yin ritaya saboda zabubukan da za a yi a bana ba. 

Babban sufeton 'yan sandan najeriya Usman Alkali
Babban sufeton 'yan sandan najeriya Usman Alkali © guardian
Talla

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ministan ‘yan sandan kasar ke cewa babban sufeton ‘yan sanda ba zai yi ritaya bayan cika shekaru 60 a duniya ranar 1 ga watan maris mai zuwa ba sai ya cika shekaru hudu a kan mukaminsa. 

Me za ku ce a game da wannan takkadama da ke faruwa a daidai lokacin da ake shirin gudanar da zabubuka a Najeriya? 

Ko wane tasiri  wannan takkadama za ta iya haifarwa zabubuka za a yi a kasar? 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Hauwa Mohammed.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.