Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan tsawaita wa'adin tsohuwar Naira

Wallafawa ranar:

Babban Bankin Najeriya CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsohuwar Naira da kwanaki 10 bayan ya sha matsin lamba daga sassan kasar, inda a yanzu ya ce,  nan da ranar 10 ga watan Fabairu mai kamawa, za a daina amfani da tsohuwar Nairar, sabanin wa’adin ranar 31. 

Gwamnan CBN, Godwill Emefiele
Gwamnan CBN, Godwill Emefiele © CBN
Talla

Ya kuke kallon matakin tsawaita wa’adin daina karbar Nairar? 

Wane kalubale kuke fuskanta wajen sauya kudadenku a yankunanku? 

Shin kun gamsu da shirin gwamnatin Najeriya na sauya takardar Naira?

Ku latsa alamar sautin domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a. 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.