Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yadda shirin sauya Naira ya shafi kasashe makotan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan yadda sabon tsarin CBN na sauya takardar kudin Naira ya shafi kasashe makwabta da suka bayyana fargabarsu ta tafka gagarumar asara.

Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya.
Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a daga ciki da wajen Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.