Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin mutanen da rashin Naira ya kassara su

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya ci gaba da tattaunawa ne kan karancin sabbin takardun kudin Naira a Najeriya, lamarin da 'yan kasuwa ke cewa, ya dagula musu lissafi.

Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya.
Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a game da wannan maudu'i.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.