Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan kin amincewa da tayin kasashen Burkina Faso, Guinea da Mali da AU ta yi

Wallafawa ranar:

Kungiyar Tarayyar Afirka da ta Ecowas, sun ki amincewa da bukatar hadin-gwiwa da kasashen Burkina Faso, Guinea da kuma Mali suka gabatar suna neman a ba su damar taka rawa a cikin wadannan kungiyoyi biyu.

Wani taron kungiyar AU a kassar Ghana
Wani taron kungiyar AU a kassar Ghana © AP - Misper Apawu
Talla

An dai dakatar da wadannan kasashen daga kungiyoyin ne bayan da sojoji suka aiwatar da juyin mulki.

Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.