Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan sanar da sakamakon zaben shugabancin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan samun nasara da jam'iyya mai mulkin Najeriya tayi a zaben shugabancin kasar da aka gudanar ranar 25 ga watan Fabrairu, inda Bola Ahmed Tinubu tuni ya karbi takardar shaidar lashe a wwannan zabe da yammacin ranar Laraba.

Bola Tinubu kenan, lokaccin da yake gabatar da abokin tafiyarsa Kashin Shettima a lokacin yakin neman zabe.
Bola Tinubu kenan, lokaccin da yake gabatar da abokin tafiyarsa Kashin Shettima a lokacin yakin neman zabe. © Kashim Shettima
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.