Kan kiran MDD game da kare hakkin mata a kasashe matalauta
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:08
Kamar dai kowace shekara, 8 ga watan maris ita ce ranar da MDD domin mata, inda bikin na bana ke kira da a mayar da hankali dangane da muhimmancin kimiyya wajen kyautata rayuwar mata a duniya.
Hukumomi na duniya dai sun koka kan yadda ake ci gaba da take hakkokin mata a sassa daban-daban na duniya, musamman a kasashe matalauta da nan ne abin yafi kamari.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akwai bukatar gwamnatoci sa kara kaimi wajen kwato wa mata hakkokinsu a dukkanin matakai, la'akari da cewa suna bayar da gagarumar gudun mowa ga ci gaban al'umma.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin, tare da Oumarou Sani
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu