Al'ummar na ci gaba da koka wa kan tsadar man fetur
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:57
Gwamnatin Najeriya ta bakin ministan kudi, ta ce za ta kammala janye tallafin man fetur kafin karshen wa’adin mulkin shugaba Muhammadu Buhari.
Alkaluma na nuni da cewa akalla Naira bilyan 250 ne gwamnati ke kashewa a matsayin tallafin mai kowane wata, amma duk da haka yau kusan watanni 6 kenan ana fama da karancin wannan makamashi a sassan kasar.
Haka zalika al'ummar kasar na ci gaba da koka wa da tsadar man da kuma karancin sa a gidajen mai da ke sassan Najeriya.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Oumarou Sani ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu