Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Har yanzu ana dakon sakamakon zaben gwamnoni a wasu jihohin Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar zaben Najeriya ta yi nisa wajen bayyana sakamakon zaben gwamnoni da na ‘yan majalisunsu da aka yi a jihohin kasar 28 daga cikin 3. Kawo yanzu dai hukumar zabe ta sanar kammalallen sakamako tare da ‘yan takarar da suka yi nasara a jihohi 11, yayin da ake dakon yadda za ta kaya a ragowar 17.

hukumar zaben Najeriya ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majaloisun dokoki.
hukumar zaben Najeriya ta ce ta shirya tsaf don gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majaloisun dokoki. AP - Sunday Alamba
Talla

Wannan na zuwa ne, yayin da aka gudanar da zzaben gwamnoni da na 'yan majalisu a jihohin kasar ranar Asabar, wato 18 ga watan Maris.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Oumarou Sani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.