Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Har yanzu ana dakon sakamakon zaben gwamnoni a wasu jihohin Najeriya

Wallafawa ranar:

An kammala zaben gwamnoni a Najeriya, inda aka sanar da wadanda suka samu nasara a jihohi 24 daga cikin 28, yayin da ake dakon jihohi hudu. 

Jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin kirga kuri'un da aka kada a jihar Lagos.
Jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin kirga kuri'un da aka kada a jihar Lagos. AP - Sunday Alamba
Talla

Yayin da ake ci gaba da dakon sakamakon wasu jihohin, akwai magoya bayan jam'iyyu da suka yi watsi da yadda sakamakon ya zo musu, inda a wasu yankunan sai da magoya baya suka fito zanga-zangar lumana.

Ko da yake sakamakon zaben shugabancin kasar da aka fitar, wanda Bola Ahmed Tinubu na jam'iyya mai mulkin kasar ta APC ya samu nasara, jam'iyyun adawa wasun su, sun yi watsiu da sakamakon zaben, inda suka bukaci a sake sabon zabe.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Oumarou Sani ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.